20 Mayu 2024 - 08:01
Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi Da Dukkan Abokan Tafiyarsa Sun Yi Shahada

Muna Masu Mika Ta'aziyyarmu Ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Da Sahibal Asr Wazzaman Imam Mahdi As

إنالله و إناالیه راجعون 

Bayan an shafe sa'o'i ana bincike, a karshe tawagar kasar Iran ta gano jirgin mai saukar ungulu da ke dauke da Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi, shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran da abokan tafiyarsa. Ayatullah Raisi da sauran sahabbansa sun yi shahada gaba daya a wannan hatsarin.

Allah Ta'ala Ya Karbi Shahadarsu Ya Sada Su Da Shugaban Halitta Annabi Muhammad Sawa Da Iyalansa Tsarkaka 

Muna Masu Mika Ta'aziyyarmu Ga Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Da Sahibal Asr Wazzaman Imam Mahdi As